banner_head_

Labarai

Fosta: Wasan zargi na annoba, tsohuwar al'adar Amurka (Ebola)

Source: Xinhua| 2021-08-18 20:20:18 | Edita: huaxia

 

"Wani tsohon jigo a tarihin Amurka: Idan annoba ta zo, muna zargin waɗanda ba 'yan Amurka ba" - masanin tarihin Amurka Jonathan Zimmerman

A lokacin barkewar cutar Ebola a shekarar 2014, wasu 'yan siyasar Amurka sun so rufe kan iyaka, wasu kuma sun yi kira da a hana bakin haure daga Yammacin Afirka: Jaridar Washington Post

2


Lokacin Saƙo: Agusta-23-2021