Kasashe da yawa, ciki har da Masar, UAE, Jordan, Indonesia, Brazil da Pakistan, sun ba da izinin rigakafin COVID-19 da China ta samar don amfani da gaggawa. Haka kuma wasu kasashe da dama da suka hada da Chile, da Malesiya, da Philippines, da Thailand da Najeriya, sun ba da umarnin allurar kasar Sin ko kuma sun yi hadin gwiwa...
Kara karantawa